Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 1 | 1M183
==Ido, Wa Ka Raina?==

A wani hasashe na Majalisar Dinkin Duniya, ta ce za a sami rikice-rikece tsakanin ma'aurata har miliyoyi. Kuma wadannan rikitta dalilinsu shi ne zaman gidan da aka sa mutane dalilin Corona.

To wannan hasashe na wannan majalisa ya tabbatar da karin maganar Bahaushe mai cewa, da aka tambayi ido da cewa 'Ido, wa ka raina"? Sai ya amsa da cewa "Wanda nake gani kullum".

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124