Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
wt 11 | 1M188
==To Yaya Za A Yi?==

Hukumomi a Najeriya sun ce ba su da kudin da za su shigo da shinkafa, don haka manoma su kokarta su samar da abin da Najeriya za ta ci.

Kuma kafin wannan, Hukumar Samar Da abinci Ta Duniya, ta tabbatar da manoman Najeriya ba su iya samar da abin da zai iya wadatar da mutane.

To yanzu kara tsara kaka? Yaya wanda ba ya noma zai yi? Idan saya zai yi, abincin kuma ya tashi ya kara tsada.

Ina ganin ya kamata a daure a koma gona!


Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124