Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
wt 10 | 1M189
==Zuwa Ga Danladi Haruna==

Muna da Danladi Haruna a wannan makaranta, sai dai ban sani ba ko shi ne wanda na sani, watau wanda aka rubuta sabon littafin Dare Dubu Daya tare a shi. Don Allah idan shi ne ina da tambaya: Shin an buga sauran littafin? Idan an buga, don Allah a ina za a same shi?

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124