Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 1 | 1M19
==GANDUN HIKIMA 4==

1. Mai son zama malam ya dinga bidar sani,

Mai son ya zam makidi ka ce ya yi turu.

2. Kome abokin yi gare shi ka zan kula,

Mai son ya yanka kare ka ce ya yi Zuru.

3. Kome kake yi ka ji yo daidai da kai;

In ba kudin kaza ina cin guru?

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124