Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
wt 9 | 1M194
==Ba Don Haka Ba==

A wurin 'yan jarida, idan aka ce kare ya ciji mutum ba labari ba ne. Labari a wurinsu shi ne a ce mutum ya ciji kare.

Idan mai magana kenan ya zama kurma ba labari ba ne, amma idan kurma ya zama mai magana labari ne.

Na fadi haka ne saboda ABUBAKAR A. GORA ya fi kowa magana a wannan makaranta, amma ga shi ya zama kurma a yanzu, ba don ka'idar 'yan jirida ba, da na ce wannan babban labari ne mai ban mamaki.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124