Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
wt 9 | 1M195
==GANDUN HIKIMA 23==

1. Sashenka in yai kyau gaba-dai ka yi kyau,

Babban misali na wurin mariri.

2. In dai da yunwa ba batun rarrasuwa,

Babban misali na wurin jariri.

3. Harkar bugu je nemi mai babban jiki,

Harkar gudu je nemi dan siriri.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124