Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
wt 9 | 1M196
==Ashe Ana Kunu Da Rogo?==

A yau nake magana da wani daga wani kauye, muna tattauna matsalar abinci, sai ya ce su a wajensu har kunun rogo ake yi. Na tambaya wane irin rogo, danye ko dafaffe? Ya ce danye.

Tabbas matsuwa na buda basira.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124