Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
wt 7 | 1M198
=Amsa Ta Gagara?==

Tambaya nake yi Malam Danladi Haruna na wannan makaranta. Don Allah ku ne masu Dare Dubu Da Daya? Idan ku ne, don Allah an buga kashi na gaba? Idan an buga kuma, Don Allah ian zan same shi?

Na matsu na sami wannan littafi kashi na gaba, saboda na karanta na farko na ji dadinsa sosai.

Idan kuma ba wannan Danladi namu ba ne, don Allah ya sanar da ni na bar damunsa da tambayar abin da bai sani ba.


Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124