Makarantar Hausa
shkr 1 | 1M20
==GANDUN HIKIMA 5==
1. Gun jinjiri mai bada nono ce uwa,
In ba ka ba dandanka ba ka da danda.
2. Jan hankali in za ka yo yi a hankali,
Don mai lababe dole ne ya yi sanda.
3. Babbar alamar mai kwadai hadiyar miyau,
In babu wannan dole ne ka ji tanda.