Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
wt 6 | 1M200
==Asalin Hausawa==
Watakila wannan 'yar gudummawa da BBC Hausa ta kawo game da asalin Hausawa ta kasance wata irin babbar gudummawa gare mu masu koyon Hausa. Wannan ma ya sa na dauko daga shafinsu na aza mana a wannan shafi namu. A duba idan ana bukata:

labarai-54267063

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124