Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
wt 6 | 1M201
==Aza Takardu==

Jangwarzo ya bayar da shawarar dora takardu a tsarin pdf ga rubutu mai lamba 1060M1

To akwai tsari na musamman a wannan makaranta game da takardu. Mambobi su ke dorawa da kansu. Kai ma idan kana da shawa za ka iya dora naka. Sai dai duk da haka za a duba shawararka.

Idan kana son dora takarda dole ka yi amfani da kwamfuta tsarin waya bai soma aiki ba.

Ga misalin inda aka aza wasu takardu:

mh

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124