Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
wt 6 | 1M204
==Tambarin Arewa==

Wannan wata tambaya ce mai lamba 1060M5 wadda ke neman sanin ma'anar tambarin Arewa da lokacin da aka kirkire shi da kuma wadanda suka kirkire shi din.

Wannan tambaya ba ta shafi MH ba kai tsaye, ta fi shafar masu tarihi da siyasa, amma duk da haka ga abin da za a dan ce:

Ma'anar tambari yana nufin UNITY OF DIVERSITY. watau kamar ka ce haduwar kabilu mabambanta a wuri daya. Wadannan kabilu kuwa su ne na Arewa.

An kirkira shi a shekarun 1950s.

Sardauna ya kirkira shi.

Sai dai yana da kyau ka kara bincikawa, don akwai wasu bayanai masu nuna cewa, wannan tambari kwaskwarima ce Sardauna ya yi masa, watau da ma akwai wani mai kama da shi ga wasu.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124