Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
wt 10 | 1M205
==Darasi Daga Jangwarzo==

A wani gefen, ana iya cewa Jangwarzo yana nuna mana ne yadda ya kamata mu jagoranci wannan makaranta tamu. Dalibanmu kuma har da malamanmu. Watau mu rika zance mai cikakkiyar fa'ida, watau abin da za mu karar da kanmu a kansa ko da kuwa kowa ya san shi. Ko kuma mu yi tambayar abin da ba mu sani ba, don mu sami wanda ya sani ya gaya mana.

A duba magamar Jangwarzo a nan don a ga misali:

@1060

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124