Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
wt 6 | 1M208
==Zuwa Ga Jangwarzo==

Ina zaton wannan malami (Jangwarzo), ya wuce a ce masa bako. E. bai jima ba, amma gudummawarsa ta isa ta mayar da shi dan gida. Ya kuma riga ya zama din.

To amma abin da ya kamata ya sani, wanda wata kila bai riga ya sani ba shi ne, a Makarantar Hausa, yabo da suka da tsokaci, ba a cika ganinsu da yawa ba. Dalili shi ne, mafi yawa masu karatun rubuce-rubucen MH ta bayan gida suke, watau ba sai sun shigo ba.

Shawara a nan, ita ce Jangwarzo ya ci gaba da ba mu gudummawarsa, na ciki suna karatu, na waje kuma suna leko.

Allah Ya taya mu mu duka.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124