Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
wt 6 | 1M212
==Jimawar Tambaya==

Idan mutum ya yi tambaya ya ji shuru, ba wai ana nufin ba a karba masa ba ne, a'a, dayan abu uku ne ke faruwa:

1. Ba a sami mai karbawa ba.

2. Ba a san tambayar ba.

3. Ana kokarin samo amsa.

Idan mutum ya yi tambaya ya kula da wadannan abubuwa.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124