Makarantar Hausa
wt 5 | 1M214
==Ajami A Kan Kudi==
Ba yau aka soma kai ruwa rana ba tsakanin masu suka da masu yabo a kan ajami da ke kan kudin Najeriya.
A kwanakin nan ma irin wannan ta taso, inda wani lauya ya niki gari har kotu yana neman a hana saka wannan rubutu a kudaden na Najeriya.
To don sanin makamar shiga wannan zance, yana da kyau a karanta wannan bayani na BBC HAUSA:
labarai-54951501