Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
wt 5 | 1M216
==Yadda Za A Sa Linki A Rubutu==

A Makarantar Hausa kome yana da lamba. Da wannan lamba ba wani abu da zai bace ko a kasa kamo shi a cikin sauki.

Idan ka ga wani abu mai linki, kuma kana son ka saka shi a rubutunka, to ka danne shi da yatsa a waya, idan wani akwati ya fito, ka yi kwafin wani abu mai kama da COPY LINK ADDRESS, sai ka saka inda kake son sakawa. Shikenan MH za ta yi sauran aiki.

Misali, Idan da waye kake amfani, danne wannan lamba:

1060M18

Mai amfani da kwamfuta zai yi kilikin ne na dama sai ya yi COPY LINK ADDRESS.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124