Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 2 | 1M22
==GANDUN HIKIMA 7==

1. Harka marar kyau kar ka yarda ka yo na dai,

In ta zame ma dole to yi na baya.

2. Sam ban ganin sa'a wurin dan kasuwa,

In ya yi shago ga shi ba shi da kaya.

3. Tabbas da mamaki wurin mai yin tuwo,

In ta raba kullum ta tashi da gaya.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124