Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
wt 8 | 1M221
==Camfi A Kan Gwadda==

Gwadda, wasu na cewa gwanda. To ita wannan gwadda akwai wani camfi da na ji a kanta. Shi wannan camfi cewa yake yi, idan gwadda ta yi 'ya'ya, idan an cire, to a cire ta bayan an cire 'ya'yanta gaba-daya. Idan kuwa ba a yi haka ba, to babba a wannan gida zai mutu.

Wani hukunci sai camfi!

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124