Makarantar Hausa
wt 4 | 1M225
==Cigiyar Jangwarzo==
Duk da yake Bahaushe ya ce IDAN KA JI SHURU LAFIYA, amma haka bai hana a tambayi wanda ba a gani ba, matsawar an saba ganinsa akai-akai.
Jangwarzo, Allah Ya sa lafiya. Kwana biyu ba mu gan ka ba, kuma ba mu ji ka ba.