Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
wt 7 | 1M228
==A Kai Sadaka Masallaci==

Ban san garin wasu ba, amma a garinmu Sakkwato duk bala'i ya yi yawa, muna jin masallatai da dama suna ta kiran A KAWO SADAKA MASALLACI. Da Basakkwace ya ji haka, to ya san TA BACI.

Bala'in da Najeriya ke ciki, watakila babu wanda ya taba ganin irinsa, to amma har yanzu ban ji an soma wannan kira na A KAWO SADAKA MASALLACI ba, shi ne na ce bari na soma yin kiran, watakila masu hakkin soma yi su ji su soma don kowa ya kama:

A KAI SADAKA MASALLACI!

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124