Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 1 | 1M23
Sallama,
Jama'a ana shaida maku cewa Makarantar Hausa ta kwamfuta ta soma aiki.

Ana iya gwadawa a gani. Kuma ma an fi son ku gwada don taimakawa wajen gyaran abin da ke bukatar gyara.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124