Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 1 | 1M24
Kamar yadda aka yi wa mawaka alkawari cewa za su sami wani kaso nasu na musamman wanda zai ba su damar samun kafiya a cikin sauki. To an yi abin.

To amma wannan garabasa masu amfani da kwamfuta kawai za su soma shanta. Masu waya sai nan kila da kwana goma.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124