Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
wt 6 | 1M243
==Mijin Hajiya==

Idan aka ce MIJIN HAJIYA a Hausance ana nufin namiji wanda matarsa ta fi shi karfin fada a ji. Dada a gidansa take ko gidanta.

Wani karon bisa ga sani ake yin wannan aure, watau namiji ya auri wadda ya tabbata ta fi shi karfi, wani karon kuma sai bayan auren wannan karfi ke samuwa ga mace.

Wani karon mijin hajiya shi kansa abin kan dame shi, amma wani karo kuma sai karfin matarsa ya ba shi wani karfi shi kansa. Babban misali a nan shi ne wadannan maza biyar da a ganina mazan hajiya ne, amma wadanda karfin matansu ya kara masu karfi.

Ga mazan, daga BBC HAUSA

rahotanni-55891090

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124