Makarantar Hausa
wt 2 | 1M246
==Ana Iya Tambaya==
Wannan amsa ce ga wata tambaya mai lamba
1019M10M1141M2 Malam Abubakar Yusuf, Tabbas tambaya a bayar da amsa wani bangare ne na aikin Makarantar Hausa, Kuma da ma an kafa ta ne don koyo da koyarwa. Kada ka ji kome, kana iya tambayar duk abin da ya shige maka duhu, idan an sami wanda ya sani zai iya karba maka.
Allah Ya kama mana.