Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 1 | 1M25
==GANDUN HIKIMA 8==

1. Daure ka nemi na kanka bar kallon uba,

Balle a ce wani mai gida mai samu.

2. In ka yi karya lullube ta da gaskiya,

Tarko a fili ban ganin zai kamu.

3. In ta daka ta yo dawo ta kai daka,

Matar da tai haka ba ta kin yin damu.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124