Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 1 | 1M26
==GANDUN HIKIMA 9==

1. In har bala'i ya tafo ma tunkude,

In ka gaza kwanta ka bar shi ya hauka.

2. In ka raba daidai ka bar jin damuwa,

Kwaz zaburo dauka ka bar shi ya dauka.

3. In ka ga kowa ya tsaya kai ma tsaya,

domin ijin wani kar ka yarda ka auka.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124