Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 1 | 1M29
==Da Tsattsafi...==
Hausawa sun ce da tsattsafi kogi ke cika, ko kuma, da yayyahi gulbi ka cika.

Duk yadda ka ce duka daya!
Ma'ana dai da sannu-sannu abu na iya zama mai yawa.

Mambobin MH! Ku sani da sannu za a taru ba a lokaci guda ba. Rashin ganin taro, kada ya karye maku gwiwa. Ku juri shigowa, sannan ku juri gaya wa wasu su shigo. Da haka za ku ga taro.

Makarantar Hausa ita dai ta yi abin da take, kuma za ta ci gaba da yi. Ita fa ta tafi kenan! Ko ita kadai, ko kuma tare da 'yan rakiya!

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124