Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 2 | 1M30
==GANDUN HIKIMA 10==

1. Mai son zama nan duniya ce ga ta nan,

Kakansa ai wata kila ba ya cikinta.

2. Kowa gaban manyansa ba ya zama gwani,

Ko ya zamo in ga su ba ya gwaninta.

3. Danda uwarsa yake biya bai bin wata,

In ga ta ko innarta ba ya ganinta.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124