Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 1 | 1M4
Sallama,

Kada ku damu da wasu kaya da za ku rika ganin ana dorawa don sayarwa. Abin da ake son mutum ya yi kawai shi ne ya gwada saye, ko da ba da gaske yake yi ba, wannan shi zai sa mu gane tsarin da aka yi yana aiki ko bai aiki yadda ya kamata.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124