Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 2 | 1M42
==GANDUN HIKIMA 11==

1. In babu ilmi ba mukami ba kudi,

Yatsun mutum kome tsawonsa biyar ne.

2. In ba kudin nama ka ce a ci goriba,

In an ki sai nama ka ce a ga arne.

3. In da a ce manya suna bin gaskiya,

Yaya ake kasko ya raina kwatarne?

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124