Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 2 | 1M43
==MA'ANAR MURUCI==

Wannan amsa ce ga tambaya mai lamba

1002M13

Muruci shi ne abin da ake kira GAZARI, watau saye, ko saiwar giginya a farkon fitowarta.


Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124