Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 1 | 1M44
==GANDUN HIKIMA 12==

1. In za ka zauna duniya yi abokiya,

In babu mata ba gida sai kango.

2. Daukarka daidai kanka ka ji ka zan kula,

Nauyin rufin daki yana kan bango.

3. Karfi da ban ne ba mutum ke yinsa ba,

In da mutum ke yinsa da ba raggo.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124