Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 1 | 1M45

"Najeriya ta ce za ta shigar da Dambe cikin jerin wasannin kasar, kamar su kwallon kafa da na kwando da dai sauransu.

Ministan wasanni da matsa na kasar, Sunday Dare ne ya bayyana hakan a wata tattaunawa ta musamman da ya yi da BBC Hausa."

A duba sauran bayani a shafin BBC Hausa a nan

wasanni-50746140

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124