Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 2 | 1M47
==Sabon Salon Magana==

(Shegiyar mita kamar matar Buhari).

Mun sami wannan sako daga Farfesa AB Yahya a ranar 14/12/2019. Daga wayarsa mai karewa da ********775.

Tabbas da yawa ana zargin wannan mata da mita da yawan korafi. Ina ganin ma wata kila shi ya sa BBC Hausa tsamo wasu korafe-korafe nata suka wallafa. A duba wannan shafin BBC Hausa din:

labarai-50745732

Hoton A'isha Buhari da BBC HAUSA ta saka wanda ta samo daga THISDAYLIVE

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124