Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 2 | 1M48
Yawwa.
An kammala kwaskwarima a sashen SHAFI. Wannan sashe babban muhimmi ne a MH, duk da yake masu kwamfuta kawai ke iya amfani da shi a halin yanzu.

Wannan sashe na SHAFI zai ba ka dama na yi wa rubuce-rubucenka tsari kamar yadda kake so. Za ka ma iya aza kayan sayarwa, kuma ka sa farashi, kuma a saya a biya ka.

Idan kana son misali duba wannan:

mh

Wannan ba MH kawai ke iya yin abin da ka gani a ciki ba. kai ma za ka iya yin haka idan ka shiga.

Idan kana so:

a. Ka shiga Makarantar Hausa da kwamfuta.
b. Ka duba a hagunka
c. Sannan ka shiga Shafi.
d. Sannan ka shiga Shafina

Allah Ya sa mu dace.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124