Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 2 | 1M49
Zuwa Ga Abubakar D. Gora.

Kafin Sharfadden ya karba maka kiranka, muna zaton kamar ka riko mana wata 'yar tsaraba, wata kila ko da kuwa ta yadda ake yin tukudi.

Ka san tukudi? Idan ba ka san shi ba, to nau'in abin ci ne ko in ce abin sha wanda ake yi da hatsi a saka nono a dama a sha.

MH ta ba ka aikin nemo yadda ake yin wannan abin sha.

Daki-daki ake son bayani. Idan an yi rubutu kuma a tsaya a duba shi kafin a turo mana.

Muna jira.


Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124