Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 2 | 1M53
==Ku Rarrashi Makafi==

Wasu makafi sun koka da yadda ake amfani da karin magana don nuna masu wariya ko kuma cin zarafinsu. Amma fa a cewarsu. BBC Hausa ma tana da kamar irin wannan ra'ayi, har ma ta haramta amfani da wasu na'ukan karin magana a harkokinta, don a ganinta, ita ma, wai cin zarafi ne.

A dai duba nan a ga mai korafin da kuma misalan wadannan nau'ukan karin magana da aka lakaba wa NA CIN ZARAFI:

labarai-50823822

Ran Makarantar Hausa bai yi dadi ba kan yadda wasu ke kallon karin magana. Amma dai tana fatar a sami wani wanda zai iya warware zare da abawar wannan da'awa ta CIN ZARAFI da aka makala wa karin magana.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124