Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 1 | 1M56
==Boye Sashen Fita A Waya==

Saboda yawan kurakuran da mambobi ke yi suna shiga sashen FITA ba tare da son ransu ba, MH ta boye wannan sashe. A yanzu wannan sashe yana a karkashin sashen HULDA. Idan mutum na son fita akawun dinsa ya nemi wannan sashe a can.

Mamba ya sani, ko yaushe ya shiga Makarantar Hausa, zai zauna a cikinta ne tsawon shekara daya kafin a bukace shi da sake sa kayan shiga nasa. Ma'ana, a shekara daya idan mutum ya yi shiga daya bai bukatar sake sa fasiwot kafin ya shiga.

==Akwai Hatsari==
Mutum ya kiyaye fa, idan mutum ya siga akawun dinsa a bude yake fa har shekara daya! Idan mutum zai rabu da wayarsa ko kwamfutarsa, to ya tabbata ya rufe akawun dinsa, duk fa wanda ya shiga a wannan waya ko kwamfuta, MH na daukarsa a matsayin mamallakn wannan akawun. Zai iya kome a ciki, goge kaya, sayar da kati, taransifar kudi, da ma amsar kudin ciniki idan akwai abin sayarwa a akawun din.

A rufe akawun a lokacin rabuwa da waya ko kwamfuta.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124