Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 2 | 1M57
==Sabon Sashe A Waya==
Makarantar Hausa ta kara wani sashe a waya wanda ke dauke da manya-manyan nazarce-nazarce. A duba sama za a ga MH, bayan Magama. Wannan sashe babba ne, sai dai da yawa, idan ba duka ba, kayansa na sayarwa ne.

Su masu kwamfuta da ma suna da wannan sashe a karkashin Shafi, shi ne aka kira Shafin MH a can ga kwamfuta.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124