Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 2 | 1M58
==Ashe Akwai Wata Makarantar Hausa?==

Na cika da mamaki da sai yau na sami labarin cewa akwai wata Makarantar Hausa a Burkina Faso. Ban san takamemen yadda wannan makaranta take ba, shin makaranta ce mai azuzuwan karantarwa a kasa? Ko kuma irina ce mai azuzuwa a sama?

To amma don sanin hakikanin wannan Makarantar Hausa ta Burkina Faso, zan tuntubi wanda ya gabatar da rahoto a kan taron da ta yi a 2017, don ya ba mu bayani kan ainihin yadda wannan Makarantar Hausa ta Burkina take.

Mai son karanta wannan rahoto ga adireshi:

an-gudanar-da-taron-nuna-aladun-hausawa.html

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124