Tsame Rubutowa
Makarantar Hausa
shkr 2 | 1M8
Abubuwan da ke kasa da aka aza don sayarwa babu mamaki wata wayar ta kasa bude su. Amma gobe da yardar Allah za mu gyara matsalar.

Da ma can gwaji muke yi, duk abin da aka ga an gwada bai yi ba, da ma haka ake son a gani. Za a gyara duk wata matsala a sannu a hankali. An ce dai da gwadawa jirgin sama ya tashi.

Don ganin dukan rubuce-rubucen wannan mamba a shiga Makarantar Hausa


Makarantar Hausa, 2021
Waya: 08075946124